Runtime (0.00280 seconds)
#1

Interpretation of ( Ta-ha 104 ) in Hausa by Abubakar Mahmoud Gumi - ha

[ Mu ne mafi sani ga abin da suke faɗa a sa'ad da mafĩficinsu ga hanya ke cẽwa, "Ba ku zauna ba fãce a yini guda." ] - Interpretation of ( Ta-ha 104 )

[ نَحْنُ أَعْلَمُ بِمَا يَقُولُونَ إِذْ يَقُولُ أَمْثَلُهُمْ طَرِيقَةً إِنْ لَبِثْتُمْ إِلَّا يَوْمًا ] - طه 104