Duración (0,00248 segundos)
#1

Interpretation of ( Al-Israa 37 ) in Hausa by Abubakar Mahmoud Gumi - ha

[ Kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa da alfahari. Lalle kai bã zã ka hũda ƙasa ba kuma bã zã ka kai a duwãtsu ba ga tsawo. ] - Interpretation of ( Al-Israa 37 )

[ وَلَا تَمْشِ فِي الْأَرْضِ مَرَحًا إِنَّكَ لَنْ تَخْرِقَ الْأَرْضَ وَلَنْ تَبْلُغَ الْجِبَالَ طُولًا ] - الإسراء 37