Masa Jalan (0.00185 saat)
#1

Tafsiran ( Al-Ma'idah 100 ) dalam Hausa oleh Abubakar Mahmoud Gumi - ha

[ Ka ce: "Mummuna da mai kyau bã su daidaita, kuma kõ dã yawan mummuan yã bã ka sha'awa. Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa,ma'abuta hankula ko la'alla zã ku ci nasara." ] - Tafsiran ( Al-Ma'idah 100 )

[ قُلْ لَا يَسْتَوِي الْخَبِيثُ وَالطَّيِّبُ وَلَوْ أَعْجَبَكَ كَثْرَةُ الْخَبِيثِ فَاتَّقُوا اللَّهَ يَا أُولِي الْأَلْبَابِ لَعَلَّكُمْ تُفْلِحُونَ ] - المائدة 100