Masa Jalan (0.00186 saat)
#1

Tafsiran ( An-Naml 36 ) dalam Hausa oleh Abubakar Mahmoud Gumi - ha

[ To, a lõkacin da ya jẽ wa Sulaiman ya ce: "Shin, za ku ƙãra ni da dũkiya ne? To, abin daAllah Ya bã ni, shi ne mafi alhẽridaga abin da Ya bã ku. A'a,nekuke yin farin ciki da kyautarku." ] - Tafsiran ( An-Naml 36 )

[ فَلَمَّا جَاءَ سُلَيْمَانَ قَالَ أَتُمِدُّونَنِ بِمَالٍ فَمَا آتَانِيَ اللَّهُ خَيْرٌ مِمَّا آتَاكُمْ بَلْ أَنْتُمْ بِهَدِيَّتِكُمْ تَفْرَحُونَ ] - النمل 36